Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani matashi dan Najeriya da ke Birtaniya ya ce kudin hayar shekara daya a Najeriya zai iya karbarwa mutum hayar wata daya ne kawai a Turai. Bidiyon ya yadu.
Wata matashiyar budurwa ta fito da gaba daya kayanta da ke nuna tsaraici sannan ta cinna masu wuta. Ta ce a yanzu ta shiryu ta zama cikakkiyar Kirista ta gaske.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta bayar da umurnin bai wa dakataccen shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, damar ganin lauyoyi da yan uwansa.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP, ya yi zargin cewa bayanan jami’ar jihar Chicago na shugaba Tinubu ya yi karo da abun da ya gabatar a 1999.
Koda dai ana kallon LP a matsayin jam’iyya mai karfin iko ta uku a siyasar Najeriya bayan nasarar da ta samu a 2023, wasu yan majalisarta sun rasa kujerunsu.
Wasu malaman addinin Musulunci sun yi wa wata yar addinin gargajiya a Ilorin, jihar Kwara barazana cewa sun bata kwanaki takwas ta bar harabar da shagonta yake.
An tattaro cewa biyo bayan farmakin da sojoji suka kai a dazuzzukan jihar Neja, yan bindiga da dama sun fara barin dazuzzuka tare da sako wasu da aka sace.
Wani dan Najeriya da sahibarsa baturi sun shiga daga ciki, sai dai yanayin shigarsu a wajen daurin aurensu ya haifar da martani a TikTok. Angon ya saka siket.
Wata mata mai juna biyu ta haddasa cece-kuce a sdandalin oshiyal midiya bayan ta saki bidiyon sauya ta da cikin ya yi. Jama’a sun yi martani sosai kan bidiyon.
Aisha Musa
Samu kari