Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shahararren jarumin nan da masana'antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu, wanda aka fi sani da Sarkin Kannywood, ya bayyana dalilin da yasa ya ki kara aure.
Wata amarya mai suna Rebecca Oyedotun, ta yanke ciki ta fadi matacciya a ranar aurenta a yankin Ogbomoso da ke jihar Oyo. Lamarin ya faru ne ana tsaka da biki.
Yan bindigar da suka sace Misis Bola Ajiboye, matar Fasto Johnson Ajiboye na cocin RCCG da ke jihar Kwara, sun sako ta. Sun tsare mutumin da ya kai fansarta.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya sake nadi mai muhimmanci, inda ya nada Mojoyinoluwa Dekalu-Thomas a matsayin sabuwar Manajan darakta kuma shugabar hukumar NELMCO.
Wani bidiyon shahararriyar jarumar Nollywood Regina Daniels da mijinta dan siyasa, Ned Nwoko da suka halarci bikin diyar Sanata Sani a Abuja ya yadu a intanet.
Wata matashiya yar Najeriya da ke zama a kasar Birtaniya, UK ta dauki bidiyon wani daki daya da ake biyan N439k duk wata a Newcastle, miliyan 5.2 a shekara.
Wata matashiya yar Najeriya da ke zama a Japan ta nunawa duniya dakinta. Ta bayyana cewa tana biyan N238,000 a matsayin kudin hawa duk wata kuma ya zo da gado.
Wani hoto da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno yadda wata mai siyar da masara ta karkarya wasu cikin masaran da take siyarwa domin mutane basa iya siyan dindi.
Wata matashiya yar Najeriya ta baje kolin farashin kayayyakin da mahaifinta ya siya a shagonsa a 1990. Mutane sun cika da mamaki ganin buhun shinkafa kan N350.
Aisha Musa
Samu kari