Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisun tarayya mai zama a Enugu ta tsige Sunday Nnamchi na jam'iyyar Labour Party daga kujerar dan majalisar tarayya.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno yadda wata mata ta koma bayan ta samu juna biyu. Jama’a sun yi martani ga bidiyon sosai a dandalin TikTok.
Fitaccen mawakin nan na Senegal, Akon, ya ba matasa shawara kan yadda zai ci gaba da zama mai arziki. Bidiyon shawarar ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.
An tabbatar da mutuwar wata dalibar jami’ar tarayya ta Oye-Ekiti, Atanda Modupe Deborah, wacce ta bata a ranar Alhamis, 7 ga watan Satumba. An gano gawarta.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya yi jawabi ga yan Najeriya kan hukuncin kotun zabe.
Mai shari’a Abba Mohammed na kotun zaben shugaban kasa a ranar Laraba, 6 ga watan Satumba, ya lissafo abubuwan bukata don takarar shugaban kasa a Najeriya.
Wani matashi dan Najeriya ya gina gida uku bayan ya yi nasara a sana’ar siyar da ayaba da ya fara shekaru hudu da suka gabata da kusan N100k. Ya ba da mamaki.
Wani dan Najeriya ya garzaya dandalin TikTok don shawartan mazajen da ke tafiya turai suna barin matayensu a gida. Bidiyon ya haddasa cece-kuce daga jama’a.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya ce jam’iyyar APC za ta yi wa dan takarar PDP, Atiku Abubakar ritaya zuwa Kombina inda zai dunga kiwon kajin turawa.
Aisha Musa
Samu kari