Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya amince da kwace gidajen da hukumar babban birnin tarayya ta siyarwa mutane amma suka sauya akalar amfaninsu.
Gidauniyar Abubakar Bukola Saraki ta biya kudinasibitin fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, John Okafor, wanda aka fi sani da Mista Ibu. Yana fama da jinya.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya nada sabbin shugabanni guda biyu da za su ja ragamar ma’aikatar lafiya da walwalar jama’a ta tarayya.
Kotu ta jefa wani magidanci mai suna Gambo Adamu a magarkama bayan ya damfari surukarsa kudi naira miliyan 5 da nufin kulla aurenta da tsohon shugaban kasa Buhari.
Shahararren malamin addinin Musulunci ya yi kaca-kaca da gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, sannan ya nemi a tsige ministan Abuja daga mulki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kafa wasu sabbin jami’o’in tarayya guda bakwai a fadin kasar nan a ranar Juma’a, 20 ga watan Oktoba.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Shaakaa Chira a matsayin AGF, kamar yadda hukumar kula da ma’aikatan gwamnatin tarayya ta ba da shawara.
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya ba da umarnin biyan malaman jami’o’i karkashin kungiyar ASUU albashinsu na watannin da aka rike musu yayin yajin aikin 2022.
Wata kyakkyawar budurwa mai gashin gemu da yawa kamar na maza ta wallafa wani bidiyo don nunawa mabiyanta fuskarta. Wadanda suka ga fuskarta sun ce tana da kyau.
Aisha Musa
Samu kari