Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya ce maganar da Sheikh Ahmad Gumi ya yi na kiran Nyesom Wike da shaidani abu ne da ba za a amince da shi ba.
Wasu yan bindiga kai hari kan kauyen Kanzanna da ke karamar hukumar Bunza a jihar Kebbi. Maharan sun sheke mutane biyu tare da yin awon gaba da wasu uku.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN, da kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) ta yi watsi da martanin cewa jam’iyyar APC mai mulki ta zama jam’iyyar Musulunci.
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Dauda Lawal za ta yi wa yan mata marayu auren gata a fadin gidan marayu da ke garin Gusau, babban birnin jihar.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Tinubu ta ce za a jinkirta buɗe sabbin jami’o’in da gwamnatin da ta shude ta amince da kafa su.
Rundunar sojin Najeriya ta ce wani kasurgumin kwamandan kungiyar Boko Haram mai suna Bulama Bukar ya mika wuya ga dakarun Brigade 5 da ke Gubio a jihar Borno.
Nyesom Wike ya bayyana cewa baya adawa da addinin Musulunci a matsayinsa na ministan babban birnin tarayya. Ya fadi hakan ne a ranar Laraba, 18 ga Oktoba.
Wani matashi dan Najeriya ya baje kolin tsuntsuwar da ya gani a gefen janaretonsa. Bayan wani ya taimaka ya kama masa ita, yanzu yana neman siyar da ita.
Wata dalibar jami’ar Ilorin mai shekaru 20 ta kashe kanta bayan wani saurayi da suka hadu a soshiyal midiya ya damfareta N500,000. Ta sha maganin kwari ne.
Aisha Musa
Samu kari