Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani mai amfani da tashar YouTube ya ce ya samu miliyoyi da daya daga cikin bidiyonsa da ya yadu kuma ya samu rmutum miliyan 9.7 da suka kalla a dandalin.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya ziyarci tsohon gwamna Ayodele Fayose na Ekiti a gidansa da ke Lagas. An bayyana cikakken bayanin ganawar tasu.
Hukumar yan sandan Najeriya ta ce ba za ta kori jami’an da aka gani a wani faifan bidiyo suna tsintar kudi a filin jirgin sama na Benin da ke jihar Edo ba.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta dauki mataki kan auren da aka kulla tsakanin yar shekara 4 da wani dan shekara 54 a garin Akeddei da ke karamar hukumar Sagbama ta jihar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga tsakani yayin da manyan ƴan siyasa a jihar Ondo suka fara faɗi tashin neman ɗarewa kujerar mataimakin Aiyedatiwa.
Wani mutumi da ya mallaki fili amma bai da kudin fara gina gidansa ya yi amfani da buhun simintin Dangote wajen dinkawa kansa da abokansa tufafi.
Ana zaman dar-dar a jihar Anambra, yayin da shahararren dan kasuwa, Nicholas Ukachukwu, ya nemi a ba shi sojoji 16, da 'yan sanda 20, da kuma DSS 12.
Maimakon ya kera gidansa kamar na kowa, wani mai aikin zanen gida dan Najeriya ya yanke shawarar fita daban a kauyensa. Ya ginawa kansa zagayayyen gida.
Wani ango ya ce ya fasa auren amaryarsa bayan an kammala komai ana jiran zuwan rana. Uwar amaryar ta sume nan take inda aka kwashe ta zuwa asibiti.
Aisha Musa
Samu kari