Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Majalisar dokokin Oyo ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Mista Rauf Olaniyan, daga kan kujerarsa a yau Litinin, 18 ga watan Yuli. Ta zarge shi da rashin da'a.
Shugabannin Musulunci da sarakunan gargajiya a Kaduna sun fara yunkurin karfafa hadin kai tsakanin addinai ta hanyar haduwa da kiristoci wajen ibadah a coci.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Adamu ya bayyana cewa jam’iyyarsa bata son rasa kowani mamba amma ba za ta iya tilastawa kowa ci gaba da zama a cikinta ba.
Ademola Adeleke na PDP ya samu kuri’u 403, 371 wajen lallasa babban abokin hamayyarsa Gwamna Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC, wanda ya samu kuri’u 375,027.
Ministan harkokin cikin gida kuma tsohon gwamnan jihar Osun, Ogbeni Rauf Aregbesola, ya yi martani kan kayen da jam’iyyar APC ta sha a zaben gwamnan jihar.
Rahoton kwamitin APC ya ce yan majalisa 192 suna shirin sauya sheka daga jam’iyyar sakamakon rasa tikitin komawa kan kujerunsu a zaben fidda gwanin jam’iyyar.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ayyana Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP),Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben Osun.
A yau Asabar, hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta zata gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun yayin da wa'adin zangon gwamna mai ci yanzu Oyetola ya zo ƙarshe.
Mahara sun yi garkuwa da Limaman darikar Katolika guda biyu, Rev. Fr. John Mark Cheitnum da Rev. Fr. Donatus Cleopas, a karamar hukumar Lere ta jihar Kaduna.
Aisha Musa
Samu kari