Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin tarayya ta fitar da sunayen wasu daraktoci 14 dake mataki na 17 a aikin gwamnati a ranar Laraba,13 ga watan Yuli, don nada su a matsayin Akanta Janar.
Karamin ministan kwadago, Festus Keyamo, ya ja hankalin yan Najeriya da kada su yarda malaman addini su juya su a tsarin zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa.
Tsohon dan takarar gwamnan Plateau na APC, Victor Dimka, ya yi hasashen cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Bola Ahmed Tinubu ne zai lashe zaben 2023.
Daya daga cikin masu yi wa Masallacin Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi hidima, Agha Habeeb Muhammad al-Afari, ya rasu a yau Laraba.
A cikin hoton, an gano Gwamna Bello Matawalle a tsakanin kyawawan yaransa maza inda kowannensu ke sanye da tufafi iri guda na farar shadda dinkin babban riga.
Galadiman Eggon, Mista James Anbazo, ya tabbatar da rasuwar babban basaraken Eggon, Aren Eggon Bala Angbazo, a ranar Laraba, 13 ga watan Yuli, a garin Lafia.
'Yan sanda a Ogun a ranar Laraba, 13 ga watan Yuli, ta bayyana cewa ta kama wani da ya tsere daga gidan yarin Kuje, Yakubu Abdulmumuni, a yankin Sango-Ota.
Dakarun Operation Safe Haven sun kashe wasu kasurguman masu garkuwa da mutane biyu sannan sun kama masu fashi da makami biyu tare da ceto matafiya tara a arewa.
Allah ya yiwa dan majalisar dokokin jihar Oyo, Ademola Olusegun Popoola, rasuwa a safiyar yau Laraba, 13 ga watan Yuli, bayan ya yi fama da rashin lafiyaa.
Aisha Musa
Samu kari