Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya yi hasashen cewa shine zai lashe zabe a jihar a zaben gwamnan 2023, yana mai cewa babu tsaransa a yan takarar.
Wani hazikin dalibin Najeriya mai suna Igbinosa Eghosa ya kammala aikinsa na kera motar daukar kaya a matsayin ‘project’ dinsa na ajin karshe a jami’ar Benin.
Allah ya tarbawa garin wata matashiya yar Najeriya da ke siyar da tuwo a kasar nono inda ta keta hazo tare da mijinta. A halin yanzu sun koma Turai da zama.
Wani dattijo ya tunkari malamin addini, Fasto Ezekiel Odero inda ya roke shi da ya yi masa addu’a don samu matar aure a karo na biyar wacce za su rayu tare.
Wani jajirtaccen gurgu ya kama sana’a inda ya mayar da kekensa na guragu ya zama wani karamin shagon siyar da kayan amfani kuma daga zaune yake siyar da abunsa.
Gwamna Nasir El-Rufa’i, ya bukaci a fara hukunta yan siyasar da ke amfani da addini a wajen yakin neman zabe. Ya ce suna amfani da wannan wajen raba kan jama'a.
Alhaji Sa'ad Abubakar ya ce tun a lokacin da suke makaranta sun hango kaifin tunani irin na Nasiru El-Rufai wanda wannan yasa suke masa lakabi da babban mutum.
Fitaccen malami a BUK, Farfesa Bello Ibrahim, ya bayyana cewa da wuya ta'addanci ya kare a yankin arewa nan da shekaru 30 idan ba dau mataki da ya dace ba.
Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya yi shagube ga manyan abokan hamayyarsa a zaben 2023 yayin da yake jaddada cancantarsa a cikinsu.
Aisha Musa
Samu kari