Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An jefa dangi da yan uwan wata lauya mai suna Omobolanle Raheem cikin halin juyayi bayan wani dan sanda ya harbe ta a ranar Kirsimeti a yankin Ajah da ke Lagas.
Tsagerun yan bindiga sun kai hari garuruwan Gaye da Shangel a karamar hukumar Danko Wasagu ta jihar Kebbi inda suka halaka mutum biyu da sace wasu mutum goma.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya gargadi dukkanin masu rike da mukaman siyasa a kan su yi masa da PDP biyayya ko kuma ya tsige su daga kan kujerarsu.
Primate Elijah Ayodele ya ayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar zai habbaka tattalin arzikin Najeriya idan ya lashe zaben 2023.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP na iya rasa jihar Kano a babban zaben 2023, saboda rikicin da ya dabaibaye babbar jam’iyyar adawar.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta rasa wani babban jigonta da 'ya'yanta 20,000 a jihar Plateau inda suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Kakakin rundunar yan sandan Kaduna, Muhammad Jalige, ya bayyana cewa jami'ansu sun kama wani kasurgumin dan fashi inda suka kwato bindigogin AK47 guda hudu
Kungiyar Inyamurai mazauna jihohin arewa 19 da Abuja mai suna Igbo Delegates Assembly (IDA) ta yi watsi da rade-radin cewa tana goyon bayan Bola Tinubu a 2023.
Gabannin babban zaben 2023, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna karfin gwiwar cewa jam'iyyarsu ta APC mai mulki a kasar za ta lashe zabe a jihar Zamfara.
Aisha Musa
Samu kari