Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
'Yan bindigar da suka yi awon gaba da daliban makaranta a jihar Ekiti sun rage kudin fansarsu zuwa naira miliyan 15.Sun yi barazanar kashe su idan ba a biya ba.
Mazauna wasu garuruwan da ke karamar hukumar Kagarko ta jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda fargabar harin miyagun ‘yan bindiga da suka shigo yankin.
Uwargidan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Oluremi da ta mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, Hajiya Nana sun ziyarci matar tsohon shugaban kasa, Aisha Buhari.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya taya Gwamna Fintiri na jihar Adamawa murnar nasarar da ya samu a Kotun Koli.
Wata matashiyar budurwa tana neman shawara kana bun da ya kamata ta yi bayan ta kama ‘yar’uwarta da tana cin amanar mijinta sannan ta bata miliyan 5 toshiyar baki.
Pelumi, matashiyar budurwa ‘yar Najeriya da ta dauki haramar tuko mota daga Landan zuwa Legas ta nunawa mutane abubuwan da cikin motarta ya kunsa. Harda wajen bacci.
Sanata Shehu Sani ya ce bai kamata yan Najeriya su yi martani ba illa ihun amin ga hasashen Fasto Enoch Adeboye na cewa naira za ta kara karfi kan dala.
An samu asarar dukiya masu yawan gaske bayan da wata mummunar gobara ta tashi a bangaren yan kayan daki a babbar kasuwar Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
An samu tashin hankali kwanan nan a garin Ojah na jihar Edo. Wasu matasa a garin sun kai hari tare da kona fadar Olojah na Ojah, Oba Okogbe Lawani.
Aisha Musa
Samu kari