Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
A ranar Laraba, 14 ga watan Yuni ne aka umurci Mohammed Umar Abba ya zama mukaddashin shugaban hukumar EFCC bayan dakatar da Abdulrasheed Bawa daga kujerarsa,
Hukumar EFCC ta aika sammaci ga wani tsohon ministan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, cikin kasa da kwana 20 da barin mulki, ta yi wa jami’ansa tambayoyi.
Tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele da shugaban hukumar EFCC, AbdulRasheed Bawa sune manyan jami’an gwamnati da shugaban kasa Bola Tinubu ya dakatar kwanan nan.
Wani bidiyo na wata musulma sanye da hijabi tana tuka babbar mota cike da kwarewa ya sanya mutane tofa albarkacin bakunansu a soshiyal midiya. Ta kware sosai.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Tinubu ya dakatar da Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC).
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo, Douglas Acholonu, ya kwanta dama. Basaraken masarautar Ishiobiukwu Gedegwum, mai martaba Igwe of Orlu ya tabbatar da haka.
Wani bincike ya gano jerin sunayen sababbin nade-nade 27 da wasu sabbin ma’aikatu da ake zargin shugaba Bola Tinubu ya yi kuma suke yawo a Facebook, karya ne.
Abdullahi Ganduje, ya bukaci babbar kotun jihar Kano da ta hana hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) gayyata ko bincikensa a kan bidiyonsa na daloli.
An soki Bulkachuwa, sanata wanda ya wakilci Bauchi ta arewa, kan fallasar da ya yi cewa yana amfani da matsayin matarsa na alkali wajen taimakawa yan majalisa.
Aisha Musa
Samu kari