Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Asibitin koyarwa na jami'ar Benin,UBTH sun rike gawar matashiyar yarinya mai shekaru 12 mai suna Glory Ekeleyede saboda iyayent sun kasa biyan kudin asibitinta.
A shekaru 92 a duniya, Xavelin 'yar asalin kasar Congo tsohuwa ce dake zama cikin kadaici kuma babban nadamar da tayi rayuwa shi ne rashin yin aurenta a yanzu.
Shugaba masu zartarwa na Boko Haram, Bashir Bulabuduwaye, wanda ke da alhakin yankawadanda aka yi garkuwa da su, ya mika kansa hannun rundunar sojin Najeriya.
Manyan masu kudin duniya goma sun fuskanci girgizar tattalin arziki inda kan idanunsu $50 biliyan ta zama asara a dukiyarsu a ranar Talata, 13 ga watan Satumba.
Hamshakin mai arzikin Afrika, Aliko Dangote yayi asara inda dukiyarsa tayi kasa wanda bata taba yi ba a cikin watanni 12, a halin yanzu dukiyarsa $18.8 biliyan.
Wata malamar makaranta mai suna Joy Eze a ranar Alhamis ta maka mijinta mai suna Nuel Chukwu a gaban wata kotun gargajiya dake Abuja kan kin cin abincinta.
Wata mata tayi fashi a bankin Beirut a ranar Laraba da bindigar yara kuma ta fita da dubban daloli don biyan kudin maganin cutar dake damun 'yar uwarta Lebanon.
'Yan ta'adda masu yawa sun sheke lahira a karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina a ranar Laraba yayin da tawagar 'yan sanda suka far musu inda suka ci karo.
Yarima William wanda aka nada a matsayin mai jiran gadon sarautar Ingila ya gaji katafaren gidan daga mahaifinsa wanda ya hau mulkin bayan mutuwar sarauniya.
Aisha Khalid
Samu kari