Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rashin kwanciyar hankali ya mamaye jam'iyyar APC,yayin da mafi yawan tsoffin 'yan jam'iyyar adawa ta PDP suka dauki karbe ragamar shugabancin jam'iyyar na kasa.
Hukumar NDLEA ta yi ram da wasu mutum biyu da ake zargi da zama dillalan miyagun kwayoyi a Abuja, sun yi kashin sunki dari da sittin da biyar na hodar Iblis.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce a tarihin Najeriya babu wata gwamnati da za ta kai gwamnatin Buhari taba rayukan yan Najeriya.
Babban abin jan hankali a taron na yau shine zaben sabon shugaba. ‘Yan jam’iyyar bakwai ne suka sayi fom din nuna sha’awa da tsayawa takara domin neman mukamin.
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Desert Sanity sun gano wuraren da ake gudanar da aikin kera bama-bamai a cikin dajin Sambisa dake Borno.
A ranar Asabar din da ta gabata ne ‘yan ta’addan da yawansu ya kai 200 suka dire filin jirgin sama na Kaduna da ke Igabi a Kaduna, inda suka hana jiragen tashi.
Jami'an tsaro sun damko mutane uku da ake zargin ƴan sane ne a harabar gagarumin zaɓen shuwagabannin jam'iyyar APC bayan an kamasu suna ƙwace wayoyi a wurin.
Mazauna yankin Danmani na Rigasa, cikin ƙaramar hukumar Igabi dake jihar Kaduna sun shiga tashin hankali bayan fashewar wani abu a daren Juma'a, 25 ga Maris.
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta kama wani ɗan sanda mai suna Lukman Madaki, bayan ya halaka mutanen jihar guda biyu yayin yunkurin kaucewa kama shi din.
Aisha Khalid
Samu kari