Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Fitacciyar ƴar Najeriyar wacce tayi suna a kafar sada zumuntar zamani, Jaruma ma kayan mata, ta ci gaba da wallafa bidiyoyin jarumar Nollywood, Regina Daniels.
Wani bidiyo mai matukar birgewa ya nuna yadda kek din biki ya sauko daga hadari domin samun ma'auratan. An ga angon da amaryar suna kwasar rawa a filin biki.
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta sanar da damke wani matashi da yayi amfani da tabarya wurin halaka matar aure, sace wayoyinta 3 tare da raunata yaranta biyu.
A yammacin Laraba ne Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta saki tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, wanda yayi kwanaki shida.
A kalla mayakan ISWAP guda 7,000 ne suka mika wuya ga rundunar sojin Najeriya a satin da ya gabata, cewar Christopher Musa, Kwamandan tawagar OPHK a Maiduguri.
Hukumar yaki da fasakwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA), a jihar Kano ta bayyana yadda ta kama wiwi mai nauyin kilo 374.397, da wasu mutane 131, wadanda ake zargi.
Wani mai bincike, Joe Hattab ya bar masu amfani da yanar gizo cikin mamaki, bayan ya wallafa bidiyon da ya dauka yayin ziyarar da ya kaiwa mutanen Tana Torajan.
Mutum daya ya rasa ransa yayin da motar man fetur ta kamfanin Mege ta yi arangama da wata katuwar tirela ta kamfanin Julius Berger duk a garin Chiromawa, Kano.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi rubutun ne yayin da ya tsinke shingen shiga kamfanin, alamun kaddamar da aikin da ya lamushe biliyoyi zai habaka arzikin.
Aisha Khalid
Samu kari