Aisha Ahmad
3650 articles published since 27 Mar 2024
3650 articles published since 27 Mar 2024
Wani jigo a sansanin Bello Turji ya bayyana cewa ya tuba, kuma ya na neman gwamnti ta amince ya zubar da makamnsa domin kawo karshen ayyukan ta'addanci da ya ke yi.
Gwamnatin tarayya ta kara nana cewa manufarta a kan kudirin haraji ba zai cutar da wata shiyya ba, kamar yadda ake kokarin yadawa a fadin kasar nan.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nemi gwamnatin APC ta tabbatar da cewa ta bayyana yadda ake kashe kudin da aka ware wa fannin lafiya.
Gwamna Dauda Lawal ya jihar Zamfara ya sake matsaya a kan yin sulhu da 'yan ta'addan da su ka addabi garuruwa dabandaban da ke jiharsa don wanzuwar zaman lafiya.
Masana a harkokin tsaron Najeriya sun ba da shawarar a rika yin taka tsan-tsan a wajen batun yin sulhu da 'yan ta'addan da ke kashe bayin Allah a kullum.
Majalisar wakilan Najeriya ta bayyana cewa matakin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauka na kara kasafin kudin 2025 zai inganta tattalin arziki.
Rundunar sojojin Najeriya sun bayyana nasarar hallaka wasu mugayen yan ta'adda da su ka addabi mazauna Arewacin kasar nan, musamman jihar Zamfara.
Wasu bama-bamai da aka binne a hanyar Borno zuwa Adamawa ta yi sanadin mutuwar mutum 2, bayan motarsu da ke kan hanyar kasuwa ta taka IED a hanyar zuwa kasuwa.
Rundunar yan sandan jihar Gombe ta bayyana cewa an samu babbar barazana a kan barazanar tsaro, wanda ya sa aka ɗauki matakan da za a dakile barazanar.
Aisha Ahmad
Samu kari