Ahmad Yusuf
11860 articles published since 01 Mar 2021
11860 articles published since 01 Mar 2021
Jam'iyyar APC mai mulki ta fitar sunayen masu neman takarar Majalisar wakilai da ta soke tun a matakin tantance wa, daga ciki akwai na jihohin Bauchi, Ondo da Ribas.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya nuna tsantsar farin ciki yayin jirgi na farko dauke da maniyyata ya tashi daga filin jirgin Gusau zuwa kasa mai tsarki.
Jam'iyyar APC ta ayyana Hajiya Jamila Abdu Mani a matsayin yar takararta a mazabar dan Majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Mani da Bindawa, Katsina.
Rahotanni daga jihar Borno sun nuna cewa bam ya hallaka kwararrun masu hada bam-bamai na kungiyar Iswap a yankin karamar hukumar Marte ta jihar Borno yau Asabar.
Al'ummar musulmi na gudanar da idin layya watau babbar Sallah ne a ranar 10 ga watan Zul Hajji, washe gari baya alhazai sun yi hawam Arafah a kasa mai tsarki.
Hukumar INEC ta tabbatar da cewa duka halastattun jam'iyyun siyasa 22 sun cika tanadin doka kan rijistar mambobinsu, kuma sun cika wa'adin da aka ba su.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa dakarun sojin Amurka da suka hada kai da na Najeriya wajen samun wannan gagarumar nasara a yaki da ta'addanci.
Ofishin shugaban majalisar dattawa ya ce labarin da ake yadawa cewa Sanata Godswill Akpabio ya yi kalamai masu kama da barazana, ya nemi kowa ya dagw
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kara dagewa wajen kawo sauyi idan har ya samu nasara a karo na biyu a babban zaben 227.
Ahmad Yusuf
Samu kari