Ahmad Yusuf
11860 articles published since 01 Mar 2021
11860 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya sake nanata kudirin gwamnatinsa na samar da zaman lafiya, ya ce zai iya sulhu da yan bindiga bisa sharadi guda.
Yayin da ake shirin zaben 2027, wata kungiyar Tijjaniyya ta yi barazanar janye goyin bayanta ga Shugaba Tinubu idan ba a sako Sheikh Sani Khalifa Zaria ba.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na LO, Peter Obi ya jaddada cewa matukar aka zabe shi a zaben 2027, shekaru hudu kawai zai yi ya mika wa Arewa mulki.
Gwamnatin tarayya ta amince za ta fara biyan ma'aikatanta sabon alawus na 40% domin kaucewa barazanar da suka yi ta tsunduma yajin aiki a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan tsarin hada-hadar kudin da duniya ke amfani da shi, ya ce yana durkusarda kasashen Afirka masu tasowa.
Kungiyar Kwankwasiyya ta musanta zargin shugaban PRP na kasa, Hakeem Baba Ahmed cewa Kwankwaso da Peter Obi sun nemi jam'iyyar ta ba su takara kai tsaye.
Majalisar zartarwa ta jihar Sakkwato ta amince da ware Naira biliyan 5 domin gudanar da wasu ayyukan morr rayuwa da saya wa gwamna motocin sulke.
Babbar kotun jihar Kwara ta yanke wa wani limamim coci hukuncin daurin rai da rai bayan kama shi da laifin hayayyake wa kanana yara mata a jihar Kwara.
Hukumomin Saudiyya suj yi muhimman gyare-gyare a fannoni daban-daban domin inganta walwala da jin dadin alhazai yayin aikin hajjin 2026 da Umrah.
Ahmad Yusuf
Samu kari