Ahmad Yusuf
12056 articles published since 01 Mar 2021
12056 articles published since 01 Mar 2021
Miyagun yan bindiga sun ci karen su babu babbaka yayin da suka kai farmaki wani ƙauye a yankin ƙaramar hukumar Talatan Mafara a jihar Zamfara, sun sace 30.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da matar shugaban Fulani da ake kura Arɗo a yankin ƙaramar hukumar Kwali, Abuja, sun haɗa da wasu kananan yara har uku.
Wani mummunan hatsari da ya rutsa da Babur ɗin da wasu sojoji biyu ke kai da babbar motar kwashe shara a Mando Kaduna, ya yi sanadin mutuwar sojojin yau Talata.
Yayin da yan Najeriya ke cigaba da Allah-wadai da tir da hare-haren yan bindiga a sassan Najeriya, a Taraba wasu miyagu sun aikata ta'asa a birnin Jalingo.
A jiya ne wasu yan ta'adda suk yi wa sojoji kwantan bauna a Bwari, babban birnin tarayya Abuja har sojoji uku suka mutu, bayanan mutum biyu daga ciki sun fito.
Bayan ya kubuta kuma ya haɗu da iyalansa, ɗaya daga cikin fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna zuwa Abuja ya ce yana tausaya wa ragowar da ke hannun yan ta'adda.
Domin rage musu raɗaɗin halin da suka tsinci kansu, gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya raba wa mutanen Damboa tallafin kudi da kayan abinci har da kaya.
Siyasar Najeriya ta ɗauki sabon babi yayin da yan takarar shugaban ƙasa suka fara musayar yawu, Peter Obi na LP ya sauke yatsan da Atiku ya nuna masa kan 2023.
Yayin da rahoto ke nuna cewa yan ta'adda na shirin kai hari makarantar lauyoyi da ke Bwari, wasu tsageru sun farmaki dakarun soji, sun jikkata aƙalla sojoji uku
Ahmad Yusuf
Samu kari