Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari yankin ƙaramar hukumar Ihiala jihar Anambra, sun kona gidan mataimakin kakakin majalisa da sarakunan gargajiya a yankin.
Wata sabuwar rigima ta ɓarke a jam'iyyar PDP reshen jihar Gombe, ta dakatar da mai magana da yawunta Murtala Usman, a bangarensa ya sanar ya yi murabus kawai.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom ya raba wa jami'an tsaron da gwamnatinsa ta kafa kayan aiki domin su fara yakar maharan da suka addabi al'umma a jihar.
Gwamnan jihar Ribas kuma jagoran tawagar G5, Nyesom Wike, yace a watan Janairu mai kamawa zai bayyana wa kowa wanda zai tallata don ya gaji Buhari a zaben 2023.
Kwamishinar masana'antu ta jihar Abiya, Olawengwa, ta bayyana cewa ta yi murabus daga gwamnati kuma ta sauya sheka zuwa jam'iyyar APGA saboda wasu dalilai.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya roki al'ummar jiharsa su duba mutanen ɗa suka cancanta, waɗanda zasu taimaka masu ba wai jam'iyya ba a zaben 2023 .
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC tace duk ɗan siyasan dake sayen katunan zaɓe tana gargaɗinsa da ya daina domin ba amfanin da zasu masa a 2023.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi ajalin wani jigon jam'iyyar PDP a jihar Delta tare da Direbansa a hanyarsu ta zuwa wurin taron gangamin kamfe raɓar Laraba.
Shugaban ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya bukaci majalisar tarayya ta sahale masa ya kara ya yawan kasafin kuɗin 2022 sakamakon don buyan wasu muhimman ayyuka.
Ahmad Yusuf
Samu kari