Ahmad Yusuf
12040 articles published since 01 Mar 2021
12040 articles published since 01 Mar 2021
Wani jirgin ruwa da ya ɗauko mafi akasari mata da kananan yara ya gamu da hatsari a yankin ƙaramar hukumar Ovia ta kudu maso yamma a jihar Edo ranar Alhamis.
Ma'aikatan majalisa sun lashi takobin garƙame majalisar tarayya NASS da sauran majalisun dokokin jihohi daga ranar Laraba har sai an cika musu buƙatarsu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga taron majalisar zartarwa karo na uku tun bayan hawan gwamnatinsa a fadar shugaban ƙasa da ke birnin tarayya Abuja.
Bola Ahmed Tinubu ya ci gaba da naɗa waɗanda zasu kama masa a hukumomin gwamnatin tarayya, a wannan karon ya naɗa sabon shugaban hukumar ECN ta ƙasa.
Kotun Kolin Najeriya ta kori karar da Sanata Adeyemi ya kalubalanci nasarar Ododo a zaben fidda gwanin ɗan takarar APC a zaben gwamnan jihar Kogi.
Kotun ƙoli a yau Litinin, 23 ga watan Oktoba za ta fara sauraron ƙararrakin da Atiku Abubakar, Peter Obi da jam'iyyar APM suka ɗaukaka kan nasarar Tinubu.
Yayin da hare-haren da ta'addancin 'yan bindiga ke ƙara tsakanta a jihar Zamfara, wata ƙungiyar mutanen Zamfara ta arewa sun ja hankalin Bola Tinubu da Dauda Lawal.
Rundunar yan sanda reshen jihar Benuwai ta bayyana cewa a harin da yan fashi suka kai bankuna a Otukpo, an kashe DPO da wasu yan sanda uku a musayar wuta.
Ikenga Imo Ugochinyere, ya caccaki Sheikh Ahmad Mahmud Gumi bisa kalama. da ya yi na ƙiyayya kan Wike, ya ce bai kamata a naɗe hannu a bar abun ya wuce ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari