Ahmad Yusuf
11518 articles published since 01 Mar 2021
11518 articles published since 01 Mar 2021
Jam'iyyar adawa a jihar Ribas watau APC ta ba Gwamna Siminalayi Fubara awanki 48 ya yi murabus daga muƙaminsa ko kuma Majalisar dokoki ta tsige shi.
Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula ya ba da fatawa kan fitar maziyyi, goge baki da man gogewa da wasu abubuwa da ake tunanin suna karya azumi amma ba haka bane.
Babban bankin Najeriya watau CBN ya bullo da sabon tsarin da za a riƙa ɗaukarwa ƴan Najeriya kudi idan suka yi amfani da ATM suka cire N20,000 ko sama da haka.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya bayyana cewa duk wanda zai tsula tsiya a nan duniya, ya sani cewa babu makamawa akwai ranar da Allah zai masa hisabi.
Babbar jam'iyar adawa watau PDP ta yi ikirarin cewa tallafin Ramadan da gwamnatin Gombe ke rabawa ba nata ba ne, gwamnatin tarayya ce ta aiko a rabawa jama'a.
Rahotanni sun nuna cewa kawunan sanatoci sun rarrabu kan dakatar da Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, wasu mambobi 11 ba su sa hanni ba a ranar.
Shugaban APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin sun sake raba PDP da ɗaruruwa magoya bayanta a Arewa.
Ministar harkokin mata ta Najeriya, Imaan Suleiman Ibrahim ta bayyana cewa ma'aikatarta za ta shiga tsakani domin sasanta rikicin Akpabio da Sanata Natasha.
Rahotanni sun nuns cewa wani mutumi mai suna Salihu ya rasu bayan faɗuwa a Masallaci ana cikin sallar Asubahi a babban birnik tarayya Abuja jiya Alhamis.
Ahmad Yusuf
Samu kari