Ahmad Yusuf
11512 articles published since 01 Mar 2021
11512 articles published since 01 Mar 2021
Wani sufeton ƴan sanda ya rasa rayuwarsa a gidan kallon kwallo ana tsak da wasan Arsenal da Real Madrid a Kalaba, babban birnin jihar Kuros Riba.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa watau EFCC ta nuna wa kotu bidiyon bayanan da tsohon ministan makamashi, Saleh Mamman ya mata bayan ta gayyace shi.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya wakilci Bola Ahmed Tinubu wajen zuwa ta'aziyyar Marigayi Dutsen Tanshi a Bauchi.
A ƙarshen shekarar 2025, Farfesa Mahmud Yakubu zai sauka daga kujerar shugabancin hukumar INEC bayan shafe wa'adi biyu kamar yadda doka ta tanada.
Yayin da ƴan adawa ke shirye-shiryen haɗaka domin tunkarar APC a zaɓen 2027, ɗan majalisar dokokin Enugu, Eze Gabriel ya sauya shwka daga LP zuwa PDP.
Shugaban kamfanin MTN na farko kuma attajirin ɗan kasuwa da ya kafa bankin Diamond, Pascal Gabriel Dozie ya kwanta dama, mun haɗa maku abubuwan sani gane da shi.
Hatsarin mota ya yi ajalin wasu fitattun mawaƙan ikilisiyya su 4 a jihar Ogun, hukumar kiyaye haɗurra watau FRSC ta bayyana cewa hatsarin ya auku ne sabida gudu.
Ministan harkokin matasa, Kwamared Ayodele Olawande ya ce Najeriya ba ta buƙatar tsawiata shirin NYSC zuwa shekara 2 kamar yadda ministan ilimi ya nema.
Gwamnatin Tarayya ta hannun ma'aikatar harkokin waje ta musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa an hana ƴan Najeriya shiga Saudiyya, ta ce labarin ba gaskiya ba ne.
Ahmad Yusuf
Samu kari