Ahmad Yusuf
11488 articles published since 01 Mar 2021
11488 articles published since 01 Mar 2021
Jam'iyyar PDP ta garzaya babbar kotun tarayya mai zama Abuja, ta shigar da ƙarar Hon Oluwole Oke saboda ya sauya sheka zuwa APC mai mulkin Najeriya.
Sanata Gyang ya tabbatar da ficewa daga PDP a wata wasiƙa da ya aika wa shugaban jam'iyyar na mazaɓarsa, ya ce ya ɗauke tsawon shekaru yana ba da gudummawa.
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta fara biyan ma'aikata bashin N35,000 da ta masu alƙawari a watannin baya.
Shugaban kasa, Bola Ahmes Tinubu ya karɓi bakuncin shugaban hukumar FIRS na ƙasa, Zacch Adedeji, awanni bayan FCTA ta rufe ofishinsa da ƙwado yau Litinin.
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da tashin wani abu da ka iya zama bam a tashar mota da kusa da barikin sojoji na Magadishu a Babban Birnin Tarayya Abuja.
Gwamnan jihar Imo, Sanata Hope Uzodinma ya sallami Antoni Janar kuma kwamishinan shari'a na jihar Imo, Barista Cyprian Akaolisa, ya umarci ya bar ofis.
Hukumar gudanarwa ta birnin tarayya Abuja watau FCTA ta rufe ofishin FIRS saboda ƙin biyan harajin ƙasa, an ɗan yi hatsaniya gabanin garkame ofishin.
Wani limamin cocin Katolika a jihar Neja, Rabaran Fr. James Omeh tare da wata mace sun rasa rayukansu da ambaliyar ruwa da yi awon gaɓa da motarsa a Gulu.
A mafi yawan lokuta idan jaruman Kannywood suka yi aure a tsakaninsu, akan samu martani kala daban-dabana daga mutane musamman ƴan Arewacin Najeriya.
Ahmad Yusuf
Samu kari