Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Bidiyon hukumar NDLEA dake nuna lokacin da Abba Kyari ke kokarin baiwa jami'an hana fasa kwabrin kwayoyi kudin cin hanci ya bayyana a kafafen yada labarai.
Hukumar hana fasa kwabrin kwayoyi a Najeriya tayi bayani filla-filla yadda ya gano dakataccen DCP na yan sandan, Abba Kyari, yana safarar kwayoyi. Kakakin NDLEA
Bayan dogon zaman da kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU tayi cikin daren Litinin, majalisar zartaswar kungiyar ta amince a tafi yajin aikin jan kunnen gwa
Tsohon Gwamnan jihar kuma dan takaran kujeran Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress APC, Alhaji Abdulaziz Yari, ya samu gocewar kashi a kafarsa ta hagu.
A yau, 12 ga watan Febrairu 2022, ake gudanar da zaben kananan hukumomin birnin tarayya Abuja shida. A bisa alkaluman INEC, mutum 55 ke neman kujeran shugabanni
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe kuri'un rumfunan zabe biyu dake fadar shugaban kasa a zaben ciyamomi da kansilolin dake gudana da birnin tara
Rundunar Sojin Operation Thunder Strike sun hallaka akalla yan bindiga 20 da suke kokarin kai harin makarantar horar Sojojin Najeriya watau NDA dake jihar Kadun
Abuja - Wani matashin daya daga cikin manyan jam'iyyun siyasan Najeriya a birnin tarayya Abuja ya buge wata mata da tazo zabe da babur dinsa.Vanguard ta ruwait
A yau, 12 ga watan Febrairu 2022, za'a gudanar da zaben kananan hukumomin birnin tarayya Abuja shida. Sabanin sauran jihohin Najeriya, hukumar INEC da kanta ke
Abdul Rahman Rashid
Samu kari