Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Birnin Kebbi - Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da kisan hafsoshin hukumar Sojoji da tsagerun yan bindiga daga jihar Neja suka yi a Kebbi. Rahotanni sun bayya
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ba zai taba komawa kujerar Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna yace.
Abincin karshe da mataimakin Sifeto Janar na yan sanda, Joseph Egbunike, yaci a ofishinsa na FCID ya zama ajalinsa, FIJ ta ruwaito. Majiyoyi daga cikin hedkwata
Jam'iyyun siyasa Najeriya mafi adadin mambobi All Progressives Congress APC da Peoples Democratic Party PDP sun fuskanci matsalolin shugabanci a shekarun baya.
Bayan rabuwar da matarsa yar kasar Jamaica a shekarar 2019, Oluwo of Iwo ya gamu sabuwar soyayya a kasar Kano. Sarkin kasar Iwo ta jihar Osun, Adewale Akanbi.
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta bayyana cewa ta saki N10.06 billion kawo yanzu cikin kudin gina sabon sashen manyan mutane a asibitin fadar shugaban kasa.
Wata kotun majistare dake zamanta a unguwar Nomanland a cikin garin Kano ta tasa keyar wani dan adawar Gwamna Abdullahi Ganduje, Abdulmajid Danbilki Kwamanda.
Bampai, jihar Kano - Jami'an hukumar yan sanda a jihar Kano sun damke wani dan sandan bogi wanda ake zargi da damfarar yan kasuwa ta hanya Taransfa na karya.
Gwamna Abubakar Sani Belli na jihar Neja ya zama Shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) bayan tunbuke Gwamna Mai Mala buni.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari