Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Abuja - Kamfanin man Najeriya NNPC ta yi kira ga yan Najeriya su daina tada hankulansu suna ajiyan man fetur saboda akwai isasshen mai a ajiye da za'a fitar.
Birnin FCT Abuja - Jirgin jigilar dalibai da yan Najeriya mazauna kasar Ukraine na uku ya bira birnin tarayya Abuja da daren Juma’a, 4 ga watan Maris, 2022.
FCT Abuja - Jirgin dake jigilar dalibai da yan Najeriya mazauna kasar Ukraine na biyu ya bira birnin tarayya Abuja da yammacin Juma'a, 4 ga watan Maris, 2022.
Wahalar mai da ake fama da shi a fadin tarayya ta yi sanadin mutuwar wani dan kasuwar bayan fagge, wadanda akafi sani da 'yan bunburutu' da matarsa a garin Jos.
Mista Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ba mulkin maigidansa kadai aka fara wahala da tsadar man fetur ba..
Birnin tarayya Abuja - Sifeto Janar na yan sanda, IGP Baba Alkali, ya amince jami'an yan sanda mata su fara sanya dan kwali mai kama da Hijabi kan kayan sarki.
Ana fargabar rikici a karamar hukumar Bassa ta jihar Plateau sakamkon kisa da jikkata Shanu sama da 100 da wasu yan bindiga sukayi ranar Laraba, 2 ga Maris, 202
Abuja - Dalilin da ya sa gwamnatin tarayya ta jinkirta jigilar yan Najeriya mazauna Ukraine zuwa gida ranar Alhamis kamar yadda akayi alkawari ya bayyana..
Kano - A ranar Alhamis, Sheikh Abduljabbar Nasiru-Kabara, ya fara gabatar da nasa hujjojin gaban kotu a shari'ar dake gudana tsakaninsa da gwamnatin jihar Kano.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari