Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo ya jaddada cewa ba karamin dadi zai ji ba idan dan kabilar Igbo ya zama Shugaban kasa bayan Shugaba Muhammadu.
Asusun lamunin duniya IMF ya bayyana cewa Najeriya da sauran kasashen Afrika na cikin halin barazanar tashin farashin kayan abinci, da man fetur sakamakon yakin
Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta yi watsi da wasikar da hukumar zabe ta kasa INEC ta aike mata na cewa tana bukatar a sanar da kwanaki 21 akalla kafin
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da soke dukkan dokoki kariya daga cutar COVID-19 da aka sanyawa shiga Masallacin haramin Makkah da na Madinatul Muwarrah.
Amurka - Watanni biyu bayan duniya ta yi murnar nasara a karon farko a tarihin harkar likitanci na yiwa dan Adam dashen zuciyar Alade, da alamun an samu koma ba
FCT Abuja - Hukumar zabe ta kasa INEC ta yi watsi da wasikar gayyata zuwa taron majalisar zartaswa na gaggawa da jam'iyyar All Progressives Congress, APC..
Ministar kudi da kasafin kudi, Zainab Ahmed, ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya ta cire tallafin wutan lantarki gaba daya a boye, kuma tana shirin cire na mai.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya roki Shugaba Muhammadu Buhari ya bari ua dawo kujerarsa zuwa bayan taron gangamin APC da za'ayi nan da makonni biyu..
Mukaddashin Shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Abubakar Sani Bello (Lolo) ya karyata rahoton cewa ya karbi wata wasika.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari