Jihar Zamfara
Wasu bayanai da muka samu sun nuna cewa jirgin rundunar sojin saman Najeriya ya saki bam a wani kauye dake karamar hukumar Maru, jihar Zamfara, an rasa rayuka.
Hatsabibin shugaban yan bindiga, Bello Turji, ya ce idan har gwamnati ba za ta iya dakile yaduwar bindigu ba a kasar, babu wanda zai iya hana yan bindiga siyan
Wasu tsagerun ‘yan bindiga sun rufe babban titin Gusau zuwa Dansadau a karamar hukumar Maru. Tun farko sun kai hari kauyen Maigoge, ‘yan sa kai suka sheke 15.
A zaman babbar Kotun jihar Zamfara, Alkalin Kotun mai shari'a Bello Shinkafi ya umarci a cukuikuyo kwanishinan noma a Albarkatun ƙasa a jefa shi gidan maza.
Kwamitin da gwamnan APC ya kafa domin yakar 'yan daba a jiharsa ya jawo cece-kuce yayin da ya rusa ofishin kamfen na jam'iyyar APC. An fadi dalilin rusa shi.
Allah ya karbi rayuwar hakimin Yankuzo a jihar Zamfara, Alhaji Hamza Abdullahi Kugo awanni bayan wasu 'yan bindiga sun jikkata shi a kan hanyar komawa gida.
Wasu 'yan bindiga sun gamu da fushin jami'an tsaron Najeriya yayin da 'yan sanda suka cafke mutum tara. An dakile mummunan harin da suka kai a jihar Zamfara.
Barandanci, ta'addanci, garkuwa da mutane sun zama ruwan dare a Arewacin Najeriya musamman yankin Arewa maso yamma. Jihohin dake fama da matsalar yan bindiga su
Labarin da yake zuwa mana shi ne 'Yan bindiga sun dauke makwabta har da iyalin wani ‘Dan Majalisa a Zamfara, miyagun sun shiga gidan ‘dan majalisar dokokin jiya
Jihar Zamfara
Samu kari