Jihar Zamfara
Wasu miyagun yan bindiga sun kai sabon farmaki a jihar Zamfara inda suka tafka sabuwar ta'asa. Yan bindigan sun sace amarya da ango a yayin farmakin.
Jami'an tsaro na Operation Hadarin Daji da ke Arewa maso Yamma sun yi nasarar cafke wani ciyaman din jam'iyya na gunduma a Zamfara da ake zargi da safarar bindigu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka miyagun yan ta'dda 10 a wani samame da suka kai a yankin Arewa maso Yamma. Sun kuma cafke shugaban yan bindiga.
Jami'an tsaro sun yi nasarar cafke gasurkumin shugaban yan bindiga wanda ya dade yana kakabawa al'ummar kauyukan da ke Tsafe, jihar Zamfara haraji.
Rundunar 'yan sanda ta kama Mansir Hassan, wanda ke yi wa 'yan ta'adda safarar makamai a dajin Zurmi, jihar Zamfara. An kama shi ne a yankin Zariya a kan babur.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada Alhaji Aliyu Shehu Shinkafi a matsayin sakataren din-din-din a ma'aikatar albarkatun Ruwa a Abuja don kawo sauyi a bangaren ruwa.
Babban lauya a Najeriya, Inibehe Effiong ya caccaki gwamnonin da suka samu nasara a Kotun Koli wadanda suka godewa Shugaba Tinubu da cewa abin takaici ne.
Mutanen wasu kauyukan jihar Zamfara sun shiga fargabar fuskantar hare-hare daga kasurgumin shugaban yan bindiga. Hakan ya sanya sun bar gidajensu.
Yan bindiga sun kai sabon hari wani kauye a karamar hukumar Kaura Namoda, sun yi garkuwa da mutane 50 ciki harda mata 36, sun kuma halaka wasu mutum uku.
Jihar Zamfara
Samu kari