Yar Makaranta
A wani abin nuna godiya ta samun ilimi, wani dalibi ya ba tsohon malamin sa kyautar sabuwar a jihar Anambra. Ya kuma ba shi kyautar N100,000 ya sha mai.
Gwamna Agbu Kefas ya ce nan gaba kadan za a dakatar da daukar masu kwalin NCE aikin koyarwa a jihar Taraba, sai kana da kwalin digiri na daya ko na biyu.
Shirin 'Fulbright Teaching Execellence and Achievement Program' ya tahowa malamai yan Najeriya da dama na samun aikin koyarwa a Amurka bayan horaswa na sati shida.
Akwai dalibai 15, 000 da suke karatu a jami’o’in da aka tsaida karbar takardar shaidarsu a Benin. Kungiyar NANS ta roki gwamnatin Najeriya ta guji yin kudin goro.
Da ake tattara jjami’o’i 20 da suka fi kowane kyau a nahiyar Afrika a shekarar nan, ba a labarin makarantun Najeriya. Jami’ar Kafr El Sheikh ta na kan gaba.
Wata kyakykyawar daliba ta fashe da kuka bayan wani matashi ya ba ta kyautar naira dubu 20. Dama dai dalibai ta jima tana zullumin yadda za ta biya kudin makarantar.
Akalla daliban firamare 18 ne su ka kamu da tsautsayin amai da gudawa bayan cin abincin kyauta na gwamnatin jihar Osun da ta ke bayarwa, gwamnatin ta yi martani.
Kwamitin gudanar da gasar ya roki gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, da ya bayar da filin gina cibiyar haddar Alkur’ani a jihar. Hassan ya zama gwarzo.
Allah ya yi wa wata malamar makaranta Misis Oluwatosin Aina rasuwa a jihar Ogun bayan da ta fadi ta ce ga garinku a kusa da motarta tana kokarin zuwa asibiti.
Yar Makaranta
Samu kari