WhatsApp Nigeria
Breaking
Jerin wayoyi 20 da ke bukatar inganta zubin kwakwalwa saboda matsala da WhatsApp
Breaking
Abubuwan da ya kamata ku sani game da sakonnin da mutane ke yaɗawa a dandalin WhatsApp
Breaking
Ba a gama jimami kan samun matsala da Facebook ba, sai ga MTN sun shiga sahu
Breaking
NITDA Ta Gargadi 'Yan Najeriya Game da Sabbin Ka'idojin Sirri Na WhatsApp
2019: INEC ta haramtawa jami’anta shiga kungiyoyin WhatsApp
Yayinda zaben 2019 ke gabatowa, hukumar zabe mai zaman kanta ta haramta wa jami’an kasancewa mamba a kungiyoyin WhatsApp. Hukumar zaben ta aika da wata wasika ga dukkanin kwamishinonin zabe 37, inda take sanar masu hukuncin ta.
Za a haramtawa wasu wayoyin zamani amfani da manhajar WhatsApp
Masu wayoyin Nokia, Blackberry da Windows na da can dole su nemi sababban wayoyi irin su Apple da Android na zamani domin hawa WhatsApp daga Junairun 2018.
Ka ji abin ke hana yaran Makaranta karatu
Daya daga cikin manyan abubuwan da ke hana yara karatu da kuma cin jarrabawa sune wadannan kafafen sadarwar na zamani irin su manhajar Whatsapp da BBM
Wayoyin Salula za su daina whatsapp
Za a haramtawa wayoyi da dama amfani da kafar sadarwa ta whatsapp kawo karshen wannan shekarar har zuwa shekara mai zuwa saboda wasu dalilai.
WhatsApp Nigeria
Samu kari