Amurka
Shugaba Donald Trump ya ce ba zai sake zama a teburin sulhu da kasar Iran ba kan mallakar makamin nukiliya. Ya ce shi ba kamar Barrack Obama ba ne.
Jagora a kungiyar NADECO, Jumoke Ogunkeyede ya bayyana yadda Bola Tinubu ya shiga damuwa a lokacin rigimar zaben 1993 slda aka soke da gudunmawar da ya bayar.
Yayin da aka kwashe kwana 12 ana gwabza fada, shugaban Amurka Donald Trump ya fadi yadda ya kare rayuwar jagoran addini, Ayatollah Ali Khamenei na Iran.
Wadanda suka tsira daga yaƙin duniya na II da wasu shugabanni a Japan sun nuna damuwa da kalaman da shugaban Amurka, Donald Trump ya yi kan harin Iran.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Isra'ial ta fito karara, tana bayyana yadda ta kitsa hallaka jagoran addini na Iran, Ayatollah Khamanei a yakinsu.
Yakin da aka kwashe kwana 12 ana yi tsakanin Iran da Isra'ila ya samo asali ne kan zargin shirin mallakar nukiliya wanda ake daukarsa a matsayin makami mai haɗari.
Ministan harkokin wajen Iran ya ce ba su da wata masaniya kan cewa Amurka za ta zauna da su. Donald Trump ne ya ce zai zauna da Iran a mako mai zuwa.
Alamu na nuna cewa jamhuriyar Musulunci ta Iran ta shammaci Amurka, ta kwashe duka na'urori da sindarin kera nukiliya tun kafin ta kai mata hari a cibiyoyi 3.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta cafke wasu mutane da take zargi suna mika muhimman bayanan kasar da rundunar tsaron Isra'ila a baya-bayan nan.
Amurka
Samu kari