Amurka
Shugaban Amurka, Donald J Trump ya roki Isra'ila ta yafe wa Benjamin Netanyahu zarge zargen da ake masa kan abubuwa uku ko a soke shari'ar gaba daya.
Kasar Isra'ila ta bayyana hasarar da Iran ta jawo mata a yakin da suka yi da Iran. An kashe mutanen Isra'ila 28 tare da jikkata 3,000 da lalata motoci 4,000.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce su kansu kasashen Iran da Isra'ila sun galabaita, don haka ya jaddada cewa batun yaƙi ya kare, za a koma teburin tattaunawa.
Duk da cimma yarjejeniyar tsagaita wuta da aka yi tsakanin Iran da Isra'ila a jiya Talata, jagoran addini a kasar, Ayatullah Ali Khamenei bai ce komai ba.
Bayan sulhu da tsagaita wuta a tsakani, Isra'ila ta kinkimo wani babban zargi kan Iran game da daukar nauyin ta'addanci wanda ta daura laifn kan babban bankin kasar.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yi sharhi kan rawar da ya taka a yakin Iran da Isra'ila. Trump ya ce an kai wa Isra'ila zafafan hare hare yayin yakin.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa sun samu nasarar kawar da barazanar da ta sa suka shiga yaki da Iran, ya ce burinsu ya cika.
Majalisar Wakilan Amurka ya yi watsi da kudirin da aka nemi sauke shugaban Amurka, Donald Trump kan harin da ya kai ƙasar Iran a lokacin yaƙinta da Isra'ila.
Wani bincike da aka gano daga hukumar Amurka ya bayyana cewa ba a rusa cibiyar nukiliyar Iran ba kamar yadda shugaba Donald Trump ya yi ikirari bayan kai hari Iran
Amurka
Samu kari