Taraba
Hukumar zabe ta ƙasa INEC ta ce wasu 'yan daba sun hargiza zaben cike gurbi da jami'an hukumar ke gudanarwa a jihar Enugu, an lalata kayayyakin zabe gaba daya.
Dakarun sojoji na Bataliya ta 93 da ke a jihar Taraba, sun samu nasarar cafke wata mata da ake zargi da yin garkuwa da mutane, yayin karbar kudin fansa.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta ayyana zaben Majalisar Tarayya a mazabar Jalingo/Yorro /Zing a jihar Taraba a matsayin wanda bai kammala ba.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar 'yan bindiga daga maboyarsu a jihar Taraba. Sojojin sun kuma kubutar da mutanen da aka sace.
Kungiyar CAN reshen jihar Taraba ta karyata jita-jitar cewa ta tilasta dan takarar jam'iyyar SDP janyewa dan takarar PDP a zaben da ake gudanarwa na cike gurbi.
Wasu ‘yan bindiga a ranar Laraba sun kai hari a kauyukan Akinde, Tse Yongo, Tse Adem da Tse Ahikyegh a karamar hukumar Donga a jihar Taraba, sun kashe mutum uku.
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da cewa jami'anta sun yi nasarar ceto mutum uku daga hannun ƴan bindiga bayan musayar wuta a jihar Taraba ranar Talata.
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba a ranar Talatar da ta gabata ta ce jami’anta sun ki karbar cin hancin naira miliyan 8.5 da wani mai garkuwa da mutane ya ba su.
A cikin jihohin Najeriya 36 da ake da su, akwai wadanda suka fi sauran yawan fadin kasa. Daga ciki mun tattaro muku jihohi 13 wadanda suka fi yawan fadin kasa.
Taraba
Samu kari