Jihar Sokoto
Rundunar yan sanda ta cafke wasu mutane guda hudu a jihar Sokoto da ake zargin sun farmaki mataimakin gwamnan jihar da ke dawowa daga ziyarar jaje.
Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto za ta karrama Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Dakta saboda hidimar addini da al'umma da ya ke bayarwa a Najeriya.
Matasan karamar hukumar Shagari da ke jihar Sakkwato sun bukaci gwamnati ta dauki matakan dawo da zaman lafiya ko kuma su dauki matakin kare kansu.
A labarin nan, za a ji gwamnati ta lissafa wasu jihohi da yankunan da ake sa ran za su gamu da iftila'in ambaliya a cikin kwanaki biyar da za a yi mamakon ruwa.
Wasu mutanen gari sun cire tsoro sun yi arangama da 'yan bindiga a jihar Sokoto. A yayin arangamar an ceto mutanem da aka sace tare da kashe 'yan bindiga.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa al'ummar jihar Sokoto sun yi zanga-zanga game da hare-haren yan bindiga bayan sace sarki da limaman gari.
Gwamnatin Sokoto ta kaddamar da biyan alawus ga limamai da ladanai tare da tallafa wa masallatan Juma’a domin karfafa addini da koyar da Alkur’ani.
Gwamnatin jihar Sakkawato ta tabbatar da kifewar wani jirgin ruwa a yankin karamar hukumar Shagari, ana fargabar maza, mata da kananan yara da dama sun cika.
A labarin nan, za a ji cewa wani ɗan bijilanti ya bugi ƙirji, ya ce zai iya kamo Bello Turji da ake tsammanin ya gagari rundunonin tsaron kasar nan.
Jihar Sokoto
Samu kari