Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Elrufa'i y asake caccakar tsofaffin sanatocin jihar Kaduna, Shehu Sani da kuma Sulaiman Hunkuyi, a gaban dandazon jama'a.
Gwamna mai Mala Buni kuma shugaban kwamitin riko na jam'iyyar APC na kasa, ya bayyana cewa sun kai babban taron jam'iyyar zuwa 2023 ne saboda wasu dalilai.
Abubakar Bukola Saraki, ya ziyarci Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue a ranar Talata 23 ga watan Nuwamba, kan kudirinsa na takarar kujerar shugaban kasa a 2023.
Shugaban gwamnonin PDP, Aminu Tambuwal ya bayyana cewa Najeriya ba za ta iya jure wasu shekaru hudu a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba.
Yayin da aka kammala zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar APC ta ce sam bata amince da sakamakon zaben ba. Saboda haka, ta bayyana cewa za ta shiga kotu.
Bayan saka ranar zaben sabbin shugabannin jam'iyyar APC na kasa, jiga-jigan jam'iyyar suna ta cece-kuce tare da maganganu kan watan Fabrairun da aka saka .
Wani dan Najeriya mazaunin kasar Poland ya yi fice a siyasar kasar, inda ya zama sanata na farko bakar fata a kasar. Ya bayyana burinsa na zama shugaban kasa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin jam'iyyar APC inda suka tantance ranar da za a yi taron gangamin jam'iyyar APC na kasa a shekara mai zuwa.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun ce, shugaba Buhari zai fitar da ranar da jam'iyyar ta APC za ta tsayar da ranar yin taron ta na gangami na kasa a shekara mai zuwa
Siyasar Najeriya
Samu kari