Siyasar Najeriya
Mataimakiyar shugaban matan APC ta ƙasa, Zainab Lawal, ta shawarci matan Najeriya dake gidajen aure su tabbata mazajensu sun dangwalawa APC a babban zaben 2023.
Gabannin zaben 2023, Sanata Kashim Shettima, ya magantu a kan yiwuwar hadakarsu da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Dakta Ayu, ya yi fatalida shawarin dattawanahaifarsa na ya nemi zama da Ortom don sulhu, yace ba wata matsala a tsakaninsu.
Yayin da watan Oktoba ke gab da karewa, ma'aikata a sakatariyar jam'iyyar APC na kasa sun gudanar da zanga-zanga kan rashin samun albashi tun a watan Satumba.
Mai neman zama shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar AAC, Mista Sawore, Ya shiga Kano ya bude babin tallata burinsa na zama magajin shugaba Buhari a 2023.
Daya daga cikin yan takarar da suka nemi tikitin PDP na neman zama gwamnan Delta, Barista Odebala, ya nemu uwar jam'iyya ta gaggauta sallamar gwamna Wike na
An yi hasashen cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ne zai lashe zaben shugaban kasa da ke tafe a Najeriya. Legit.ng ta rahoto c
Daya daga cikin masu magana da yawun kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya yi fashin baki kan kuri'un da jam'iyyu za su iya samu a kudu maso
Buba Galadima yace akwai shirin da ake yi da nufin a hana BVAS aiki a zaben 2023. 'Dan siyasar yace Sanata Kabiru Gaya ya kama kan shi da ya shiga talabijin.
Siyasar Najeriya
Samu kari