Siyasar Najeriya
Yayin da ake cigaba da cece-kuce kan wata ziyara da Saraki ya kai masa Ofis, Hadimin gwamnan jihar Kwara, Alhaji Musibau, ya sauka daga mukaminsa nan take.
Wani jigon jam'iyyar Labour Party, Ononuju, ya yi ikirarin cewada yawan masu kaɗa wa PDP kuri'unsu a kowane zaɓe sun yi kauradaga jam'iyyar, sun koma Labour.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace shugaban PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, ya ƙi yarda ya sauka ne saboda tunanin PDP zata iya tara wasu kuɗaɗe nan gaba kadan.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ya bayyana cewa ya samu arzikinsa ne bayan siyar da gidajen mansa 2 a Landan.
Tawagar yaƙin neman zaɓen shugaban kasa na PDP ya ce tarukan da Atiku ke aiwatarwa a kasashen waje za su jawo muhimman abubuwa ga Najeriya idan ya ci zabe.
Shugabannin Yarbawa, gwamnoni da shugabannin Afenifere sun hallara yayin da Pa Reuben Fasoranti ya sakawa dan takarar shugaban kasa na APC, Tinubu albarka.
Za a ji labari Dauda Adamu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya yi hira da gidan yada labarai na DCL Hausa, ya yi karin haske kan sabin da aka samu da shi.
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya yi ikirarin cewa Peter Obi ba zai samu ko kuri'a ɗaya a jiharsa a 2023 ba sakamakon babu ɗan Obidient ko guda
Maganar da Dr. Iyorchia Ayu ya yi na hana mutum tsayawa takara ya jawo masa suka daga CUPP. Imo Ugochinyere yana ganin shugaban jam’iyyar yana neman kashe PDP.
Siyasar Najeriya
Samu kari