Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC ta karyata labarin da ke cewa ta dakatar da sanata Orji Kalu na jihar Abia. APC ta ce sam bata dakatar da sanatan ba, kuma bai ci dunduniyarta ba.
Mr Kachikwu Dumebi, dan takarar shuagban kasa na jam'iyyar African Democratic Congress, ADC, ya janye takararsa ya koma bayan Bola Tinubu na jami'iyyar APC.
Bello Kawu a Wajen Gwamnan Niger Ya Samu Dakatarwa a Wajen Manyan Jamiyyar APC na Mazabar Kontogora Biyo Bayan Zargin da Ake Masa na Zuba Zunzurutun Anti Party.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun farmaki gidan wani jigon siyasar jihar Ribas, sun kone kayayyaki masu daraja a cikin gidan da ke birnin Fatakwal a Kudancin kasa.
Rahoton da muke samu daga jihar Zamfara na bayyana cewa, an harbi wasu yan sanda a lokacin da aka kai farmaki kan jami'an tsaro da ke tare da matar Dauda Lawal.
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP yana daya daga cikin mutanen da za su fafata a zaben ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu.
Ministan kwadago da samar da ayyuka na tarayya ya karyata rade-radin cewa yana goyon bayan Atiku Abubakar, Bola Tinubu, Rabiu Kwankwaso ko Peter Obi a 2023.
Dan takarar shugaban kasan PDP, Alhaji Atku Abubakar na daga cikin mutanen da ke da tasiri a siaysar kasar nan. Ga kadan daga abin da muka tattaro muku akansa.
Ana daf da shiga zaben 2023, nasara ta na wajen Bola Tinubu, Atiku Abubakar, Peter Obi, ko kuwa Rabiu Musa Kwankwaso. Mun kawo yadda 'yan takara za su gwabza.
Siyasar Najeriya
Samu kari