Siyasar Najeriya
Yayin da ake raɗe-raɗin cewa tawagar gwamnan jihar Ribas ta fara shirin zaɓar Tinubu a matsayin wanda zasu goyawa baya, jam'iyyar PDP ta bayyana gaskiya kan
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina yace zska ga mutane sun yadda da kaddara kuma faɗin Allah a baki amma idan abu ya same su kaga sun fara ɗora wa wani.
Ana ganin Bola Tinubu, Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso ne kurum 'yan takara a zaben 2023. Amma su Manjo Al-Mustapha su na daukar hankalin mutane.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci a cafke Kukun da Tayi abincin Liyafar Kirsimati da ya shiryawa matan da mijinsu ya rasu da dattawa a jiharsaa.
A yau ne aka ji labari Ben Kure ya sanar magoya baya na da kuma abokan tafiyarsa a siyasa cewa ya sauka daga shugaban jam’iyyar NNPP na reshen jihar Kaduna.
Kotun daukaka kara ta jinginr hukuncin babbar Kotun tarayya, ta tabbatar da sahihancin zabukan fidda gwanin APC da ya samar da yan takara a 2023 a jihar Ribas.
Babbar Kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta fatattaki karar tsohon karamin ministan Ilimi wanda ya nemi a soke takarar Tinubu da Atiku a zabe
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan daban siyasa ne sun harbi Daraktan tattara matasa na kwamitin kamfen Atiku reshen Ribas da daren Laraba.
Mutane da dama daga 'yan jam’iyyar PDP ne a karamar hukumar Mashi ta jihar Katsina suka bayyana sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Sun samu tarbar manya.
Siyasar Najeriya
Samu kari