Siyasar Najeriya
Yanzu muke smaun labarin matakin da hukumar zabe ta INEC ta dauka game da sakamakon zaben gwamnan jihar da aka gudanar. inda tace bata amince dashi ba kawai.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya samu nasara a kudirinsa na tazarce kan kujerarasa bayan INEC ta sanar da sakamakon zaben da aka gama.
Bayan kammala tattara sakamako daga kananan hukumomi, jami'in dake tattara sakamako a Ebonyi ya ayyana dan takarar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna.
Sanata Aishatu Binani, na shirin kafa tatihi a Najeriya a kokarinta na zama gwamna Mace ta farko a jihar Adamawa karkashin APC, Fintiri na fafatukar tazarce.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka yi awon gaba da wasu manyan jami'an hukumar zabe ta INEC da ke dauke da sakamakon zaben da aka yi a Maradun.
Jam'iyyar APC ta kwace mulki daga hannun PDP, INEC ta ayyana babban Malamin coci, Rabaran Hyacinth Alia, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan da aka gama.
Dan takarar mataimakin shugaban ƙasa ya yi nasarar kawo wa PDP jiharsa a zaben gwamna, haka nan APC ta rasa jihar Filato, jihar Daraktan Kamfen Bola Tinubu.
Ana jin karan harbe-harbe daga ofishin hukumar zabe ta INEC da ke birnin Jalingo a jihar Taraba yayin da ake ci gaba da aikin tattara sakamakon zaben gwamna.
Zababben gwamnan jihar Sokoto ya bayyana kadan daga abubuwan da ya tsara zai yiwa al'ummar jiharsa yayin da aka sanar ya lashe zaben gwamna na cikin makon nan.
Siyasar Najeriya
Samu kari