Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce shi da sauran gwamnonin arewa sun marawa Bola Tinubu baya ne domin cika sharadin tsarin karba-karba a APC.
Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce ya fara jin ƙanshin nasarar Atiku Abubakar a kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa a Najeriya.
Za a ji jigon jam'iyyar APC, Ambasada Ahmadu Haruna Dan Zago, ya ja hankalin magoyan jam'iyyar a kan cewa APC za ta cigaba da rike kujerar gwamnan Kano a 2023.
Akwai yiwuwar jam’iyyar APC ta canza tunani a kan shugabancin majalisa. Boren Sanatoci da ‘Yan Majalisan Arewa zai tursasa Shugabannin APC su yi amai su lashe
Kotun koli a Najeriya ta yanke hukuncin cewa babu dokar da ta tilastawa hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta tura sakamakon zabe ta Intanet nan take.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya fara zuwa yin bankwana, ya kai ziyara fadar Sarkin Katsina da Sarkin Daura, ya nemi mutane jihar su yafe masa.
Alhaji Atiku Abubakar, da gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo na cikin waɗanda suka fara isa dakin taron da jam'iyyar PDP ta shiryawa sabbin zababbun gwamnoni.
Yayin da ake tunkarar rantsar da majalisar tarayya ta 10 a watan Yuni, Abdul'aziz Yari ya jagoranci fusatattun Sanatocin APC sun zauna da mambobin NWC-APC.
Jam'iyyar APC a jihar Benue ta dakatar da tsohon ministan ayyuka, Barnabas Gemade da Farfesa Terhemha Shija, bisa zargin yi mata zagon ƙasa lokacin zaɓen 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari