Siyasar Najeriya
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na taron sirri yanzu haka da tawagar gwamnonin Najeriya rukunin farko bayan dawowar mulkin demokuraɗiyya a 1999.
Sakataren jam'iyyar APC na kasa, Sanata Omisore, ya ce kundin tsarin mulkin Najeriya ya bai wa shugaban ƙasa ikon naɗa ministoci tsakanin adadin 36 zuwa 42.
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu na shirin sanar da nadin Shugaban Ma'aikatan Jihar Legas, Hakeem Muri-Okunola, a matsayin kebabben sakatarensa.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya naɗa Bukar Tijani a matsayin sabon sakataren gwamnatin jihar. Tijani ya taɓa riƙe muƙamin minista a baya.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa Abdullahi Adamu ya bayyana cewa Ahmad Lawan ya marawa baya a zaben fidda in shugaban ƙasa na jam'iyyar ba Shugaba Tinubu ba.
Shugaban APC, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce jam'iyya mai mulki zata yi maraba da tawagar gwamnonin G-5 na PDP idan sun aminta zasu sauya sheƙa zuwa cikinta.
Wani matashi dan darikar Kwankwasiya a Kano ya bayyana yadda yake ji da darikar tasu, ya ce ko shi kansa Kwankwaso me wannar tafiya bai isa ya hana su bin ta ba
Za a ji Ikenga Imo Ugochinyere Ikeagwuonu wanda ‘Dan majalisar tarayya ne ya zargi Gwamnan Imo da hada-kai da shugaban APC domin a kawowa Bola Tinubu cikas.
Tsohuwar ƴar takarar shugaban ƙasa ta jam'iyyar APC a zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa, Joy Ibinabo Dokubo, ta ƙalubalanci shugaba Tinubu da ya ba ta minista.
Siyasar Najeriya
Samu kari