Siyasar Najeriya
Za a ji Tanko Yakasai ya yi fashin baki kan yadda siyasar jihar ta ke tafiya tsakanin bangaren Gandujiyya da kuma ‘Yan Kwankwasiyya, ya kawo wasu shawarwari.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Adamawa ta yi fatali da ƙarar jam'iyyar Action Alliance (AA) kan nasarar gwamna Ahmadu Fintiri a zaben jihar.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya hadu da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, a wajen wani daurin auren Mohammed Bunu da Ikramullah.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Gregory Obi, ya musanta cewa yana shirin sake tsayawa takarar shugaban ƙasa a shekarar 2027.
Bello Matawalle, tsohon gwamnan Zamfara ya kara kokarin kwace mulki daga hannu gwamna Dauda Lawal a gaban kotun zaɓe, ya gabatar da shaidu 19 ranar Jumu'a.
Wani shaida da PDP ta gabatar a gaban Kotun sauraron ƙarar zaben gwamnan jihar Ogun mai zama a Abeokuta, ya gaza kare kansa kan ikiratinsa cewa shi wakili ne.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da tsohon gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode, da gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, a Aso Villa.
Kotun sauraron korafe-korafen zaben shugaban ƙasa a Najeriya ta ajiye hukunci kan ƙarar jam'iyyar APM zuwa ranar da ta zaɓa nan gaba, ta ce zata sanar da ranar.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya bai wa sabbin kwamishinoni 16da ya naɗa rantsuwar kama aiki kuma ya musu nasiha da su ji tsoron Allah wajen sauke nauyi.
Siyasar Najeriya
Samu kari