Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, samu nasarar yayin da Kotun sauraron korafe-ƙorafen zaben gwamna ta tabbatar da nasarar da ya samu a watan Maris.
Kotun zabe ta shirya tsaf zata karanto hukuncinta kan zaben gwamnan jihar Delta wanda gwamna Sheriff Oborevwori ya samu nasara a watan Maris, 2023.
Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda 'yan siyasa ke gudanar da shekaru hudunsu a mulki, ya ce shekarar farko na karewa ne kan zabuka da kuma zuwa kotu.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya yaba da namijin kokarin Kotun zaɓe bayan a cewarsa ta tabbatar masa da nasarar da ya samu a zaben 18 ga watan Maris.
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben yan majalisar jiha da na tarayya mai zama Jos ta soke nasarar ɗan majalisar PDP, ta bai wa ɗan takarar APC nasara.
Jam'iyyar PDP ta lashi takobin ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Ƙotun zaɓe ta yanke wanda ya tabbatar da nasarar gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi.
An bayyana bukatar shugaban kasa Tinubu ya bayyana adadin kudaden da ya tara zuwa yanzu bayan cire tallafin man fetur da ya yi a watan Mayun bana.
Yanzu muke samun labarin yadda tsohon gwamnan RIbas kuma ministan Abuja ya dakatar da wasu manyan jami'an a hukumomi da kamfanonin FCTA ta birnin.
Hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta (INEC) ta bayyana matuƙar damuwa game da yanayin tsaro a Imo da Kogi yayin da ake tunkarar zaben gwamna a watan Nuwamba.
Siyasar Najeriya
Samu kari