Siyasar Najeriya
Kwamishinan yan sandan jihar Filato, Bartholomey Onyeka, ya ce zasu ci gaba da rike zauren majalisar dokokin jihar har sai lokacin da komai ya dawo kan hanya.
Dino Melaye, tsohon sanata mai wakiltan Kogi ta yamma yana cikin jerin mutane biyar da ke neman tikitin PDP domin su gaji Yahaya Bello a matsayin gwamnan Kogi.
A labarin da muke samu daga wata jihar Kudu, wasu tsagerun 'yan ta'adda sun hallaka shugaban jam'iyyar APC a wani yankin jihar a daidai lokacin daka gama zabe.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nuna goyon bayansa game da matakin zanga-zangar da 'ya'yan jam'iyyar PDP ke ci gaba da gudanarwa a Ofishin INEC na jiha.
Ƴan kwamitin zartwarwa na jam'iyyar APC mazaɓar Isaipen 8 a jihar Ondo, sun dakatar da shugaban jam'iyyar na mazaɓar. Sun bayyana dalilan su na dakatar da shi.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya hana tsohon shugaban PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, ya sakata ya wala duk da ya saiƙa daga kujerar shugaban jam'iyyar PDP.
Rahotanni sun nuna cewa zaɓaɓben gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, yayi watsi da shirin gwamnan jihar, Samuel Ortom, na kafa wata sabuwar doka kan fanshon sa.
Yayin da zaben gwamna a jihohin Bayelsa da Imo ke kara matsowa, bababr jam'iyyar hamayya watau PDP ta fara zage dantse domin samun nasara a zabukan masu zuwa.
Mao Ohuabunwa, tsohon dan majalisa mai wakiltar Abia ta Arewa ya ce Sanata Orji Kalu bai cancani zama shugaban majalisar zubi ta 10 don yana da sharia da EFCC.
Siyasar Najeriya
Samu kari