Siyasar Najeriya
Muhammadu Buhari, tsohon shugaban kasa ya magantu kan lokacin da ya ke mulkin Najeriya da kuma yanayin rashin lafiya da ya yi fama da shi lokacin yana ofis.
Abba Kabir Yusuf ya tura dalibai 150 karatun digiri na biyu a kasar India kafin a kai ga tsige shi a ranar Juma'ar da ta gabata aka ba Gawuna gaskiya a kotu.
Rahoto ya bayyana yadda ma'aikatan majalisar dokokin Najeriya ke bin bashin kudin albashin da ya kai na watanni 15 a shekarun da suka yi suna aiki a kasar nan.
Yanzu muke samun labarin yadda Allah ya yiwa tsohon gwamnan jihar Filato rasuwa bayan da aka bayyana ya yi rashin lafiya. AN bayyana kadan daga tarihinsa.
Rahoto ya bayyana cewa, an gano adadin motocin da tsohon gwamnan CBN ya siya da kudaden da ake zargin ya kwashe ya mayar dasu na shi a kasar nan.
Mun kawo gajeren tarihin Ahmed Usman Ododo da ya ci zaben gwamnan jihar Kogi. Ododo ya fito daga karamar hukumar Okene ne, saboda haka ya na cikin kabilar Ebira.
Ɗan takarar gwamnan jihar Bayelsa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Timipre Sylva, ya caccaki tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje ya bayyana yadda su ka yi amfani da kuskuren Rabiu Kwankwaso wurin illata su a kotu da Abba Kabir na Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa ya umarci lauyoyinsa da su ɗaukaka ƙara zuwa kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yanke.
Siyasar Najeriya
Samu kari