Siyasar Najeriya
Kungiyoyi da wasu shugabannin siyasa sun matsa wa shugaba ƙasa, Bola Tinubu, inda suka gargaɗi ya guje wa bin haramtacciyar hanya wajen tsige Abba Kabir.
Gwamna Bala Muhammed Albulƙadir na jihar Bauchi ya yabawa kotun ɗaukaka ƙara bisa hukuncin da ta yanke na tabbatar da nasarar da ya samu a watan Maris.
Rahotanni sun bayyana cewa har yanzu akwai rulin jami'an tsaro a wasu muhimman wurare a cikin birnin Kano domin tabbatar da bin doka da oda yau Jumu'a.
Kotun ɗaukaka ƙara mai zama a babban birnin tarayya Abuja, ranar Jumu'a, 17 ga watan Nuwamba, 2023, ta tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano.
Na kusa da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi hasashen cewa jam'iyyar APC zata samu nasara kan NNPP a ƙarar zaɓen Gwamnan Kano.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya yi fatali da umarnin Kotun ɗa'ar ma'aikata, ya dakatar da CJ ta jihar Osun ranar Alhamis, 16 ga watan Nuwamba, 2023.
Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta ce ko da was ba ta shiga wata tattaunawar haɗa maja da wasu jam'iyyun siyasa ba kuma ba ta sha'awar yin haka.
Manyan jam'iyyu biyu, NNPP da APC sun rattaɓa hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya yayin da Kotun ɗaukaka ƙara ta sanya ranar yanke hukunci kan zaɓen Kano.
Matashin na da ya kada tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Yobe, Lawan Majakura, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC ranar Alhamis, 16 ga watan Nuwamba.
Siyasar Najeriya
Samu kari