Siyasar Najeriya
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya tabbatar da cewa kamfaninsu mai suna Afri-Venture Capital Company Ltd zai fara aiki a Junairun shekarar 2024.
Dr. Muazu Babangida Aliyu ya ce siyasa sai mutanen banza, yake cewa tun daga wajen sayen fam zuwa zaben tsaida gwani, an yi waje da mutanen kirki daga samun mulki.
Wasu lauyoyi 200 sun bayyana cewa, za su yi aiki wajen tabbatard a Abba Kabir Yusuf ya yi nasara a kotun koli, sun bayyana yadda za su kai ga hakan.
Sanata Ali Ndume, daga jihar Borno ya kwatanta gwamnatin tsohon Shugaba Buhari da ta Bola Tinubu mai ci yanzu, ya ce Tinubu ya kaucewa kura-kuren Buhari.
Jigon jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga abin da zai iya faruwa a kotun koli game da karar da aka shigar kan matakin da za a dauka a kotun zaben.
Tsohon gwamna ya bayyana kadan daga abubuwan da suka ja ya kori Sheka daga jiharsa kuma ya yi nasarar yin hakan ta hanyar taimakon shugaban kasa.
Ana ci gaba da cece-kuce kan makomar shirin Bola Ahmad Tinubu na ba daliban Najeriya rancen kudin makaranta da za a yi a nan ba da dadewa ba a kasar.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya ce ya gana da shugaban UAE, kuma yana kayautata zaton hakan zai haifar da da mai do ga Najeriya ban ba da dadewa ba.
Atiku Abubakar tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya mayar da hankalinsa kna zaben 2027.
Siyasar Najeriya
Samu kari